Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

4 Yuli 2023

07:47:38
1377034

Rahoto Cikin Hotuna Na Sanya Tutar Ghadir A Hubbaren Amiral Muminen (AS) Najaf

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, a jajibirin Idi na Ghadir, an gudanar da daura tutar Ghadir a hubbaren Amirul Muminin (AS) tare da halartar jami'ai da ma'aikatan madaukakin haramin.