Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

28 Yuni 2023

10:33:46
1375873

Hukumar Kare Hakkin Yara: Afghanistan Na Daya Daga Ckin Kasashe Mafi Muni Ga Yara

Hukuma ta duniya da aka sani da "Haƙƙin Yara" ce ta shirya lissafin haƙƙin yara na duniya.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, A cikin rahotonta, wannan cibiya ta yi nazari kan halin da yara ke ciki a kasashe 193 na duniya ta fuskar rayuwa, kiwon lafiya, ilimi, kariya da samar da yanayi na tabbatar da hakki.

Bisa ga ma'aunin wannan cibiya, kasashen Chadi, Sudan ta Kudu da Afganistan, su ne kasashen da suka fi fama da matsalar yara a duniya, kuma sun samu matsayi mafi karanci a duniya a cikin kasashe 193 na duniya.

Afghanistan tana matsayi na 191 a duniya da maki 0.202. A wannan kidaya