Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

22 Yuni 2023

13:53:25
1374760

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Murnan Auren Imam Ali As Da Sayyidah Zahra'u As Da Yan Shi'ar Najeriya Suka Gabatar

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Murnan Auren Imam Ali As Da Sayyidah Zahra'u As Da Yan Shi'ar Najeriya Suka Gabatar Don Murna Da Zagayowar Ranar Auren Imam Ali As Da Sayyidah Zahra'u As

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo.maku rahoton cewa, musulmi mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da bukukuwan murna na ranar auren Amirul Muminin (AS) da Amaryarsa Sayyidah Fatima Al-Zahra (AS) a Husainiyar Imam Mahdi (A.S) a jihar Sokoto ta Najeriya. Alokacin Munasabar zagayowar rabar auran Imam Ali Amirul Muminin (As) Da Sayyidah Fatima Al-Zahra (AS) Shigabar Matayaen Duniya Da Lahira.