Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

22 Yuni 2023

13:13:21
1374748

Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Shugaban Hamas Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Ismail Haniyeh shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas tare da tawagar da ke masa rakiya sun gana da kuma tattaunawa da Ayatullah Khamenei jagoran juyin juya halin Musulunci a yammacin Laraba 21 ga watan June 2023.