Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

21 Yuni 2023

07:53:47
1374456

Ci Gaba Da Murnar Zagayowar Ranar Masoya Ranar Auran Imam Ali As Da Sayyidah Fatimah As

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Murnar Zagayowar Ranar Aurar Imam Ali Da Sayyida Zahra (s.a) A Birnin Qum

Kamfanin dillancin labaran Ahlul Baiti (a.s) ABNA ya habarta cewa, an gudanar da bikin zagayowar ranar auren Sayyidina Ali (a.s) da Sayyida Zahra (a.s) tare da jawabin Hujjatul-Islam wal-Muslimin Farahzad da kuma gudanar da wake daga Sayyid Reza Al-Turdardar a cikin Haramin Ma'asumah (a.s) a birnin Qum.