Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

21 Yuni 2023

07:44:26
1374452

Ci Gaba Da Murnar Zagayowar Ranar Masoya Ranar Da Imam Ali Asa da Sayyidah Fatimah As Su Ka Yi Aure

Rahoto Cikin Hotuna Na Aurar Da Samari Da 'Yammata 50 A Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa, ma'aurata samari da yammata 50 aka aurar suka fara rayuwarsu tare a ranar zagayowar ranar daurin auren Amirul Muminin (a.s) da Sayyida Zahra (a.s) a ofisoshin daurin aure na haramin Ma'asumah (a.s)