Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

21 Yuni 2023

02:04:35
1374390

Wakilin Jagora A Aikin Hajji: Har Yanzu Saudiya Ba Ta Mayar Da Amsa Ga Karin Adadin Da Iran Ta Bukata Ba

Wakilin Jagora A Aikin Hajji: Har Yanzu Saudiya Ba Ta Mayar Da Amsa Ga Karin Adadin Da Iran Ta Bukata Ba Dangane Da Mutanen Da Suke Bukatar Zuwa Aikin Hajji Daga Iran

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Hujjatul-Islam WalMuslimin Sayyid Abdul Fattah Nawab a lokacin da yake ganawa da mahajjata a daya daga cikin otal-otal da ke Makkah: kamar yadda lamarin yake shi ne duk shekara ana yawan zuwa kasar Saudiyya don ziyartar dakin Allah, amma kasar da ta ke karbi bakuncin mutane ta Saadiyyah tana kara adadin sama fa wanda aka bawa ko wace kasa ga kowace ƙasa.


Ya kara da cewa: An gudanar da tattaunawa kan wannan batu, amma har yanzu Saudiyya ba ta amince da wannan bukata ba domin suma suna da iyaka akan adadin.