Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Yuni 2023

20:35:37
1372822

Adadin Mahajjata Iraniyawa Dubu 59 Sun Isa Kasar Saudiyyah

Adadin Mahajjata Iraniyawa Dubu 59 Sun Isa Kasar Saudiyyah

Adadin Mahajjata Iraniyawa Dubu 59 Sun Isa Kasar Saudiyyah

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Shugaban Hedikwatar Makkah: Bisa kididdigar da aka yi, kimanin alhazai 59,000 ne daga kasar Iran suka shiga kasar Saudiyya, wanda ya kai fiye da kashi 67% na dukkan alhazan kasar Iran.

Yanzu haka kimanin mutane 49,000 ne suke Makkah kuma kimanin mutane 10,000 suna Madina, wanda hakan zai kara yawan maniyyata a kwanaki masu zuwa.