Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

6 Mayu 2023

11:18:10
1363153

Rahoto Cikin Hotunan Na Jana’izar Malaman Shi’a Da Sukai Shahada A Parachenar

Dubban ‘yan kasar Pakistan sun halarci sallar Janaizar Malaman da aka kashe su kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahl al-Bait (AS) - ABNA - ya kawo maku dubban al'ummar Pakistan ne suka halarci bikin jana'izar malaman makarantar Shi'a bakwai da wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kashe a ranar Alhamis.