Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

6 Mayu 2023

10:17:49
1363123

Labarai Cikin Hotuna Na / Zanga-zangar Al'ummar Birnin Jammu "Pakistan" Don Nuna Adawa Da Kisan 'Yan Shi'a A Parachenar

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) ya habarta cewa, kungiyar daliban Imamiya (ISO) ta birnin Jammu na kasar Pakistan ta gudanar da zanga-zangar nuna adawa da shahadar malamai 7 a Parachenar. Inda 'Yan ta'addar takfiriyya suka harbe akalla malaman Shi'a bakwai a wata makarantar sakandaren karkara da ke lardin Khyber Pakhtunkhwa a arewa maso yammacin Pakistan.