Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Mayu 2023

14:30:39
1362827

An kashe sojojin Pakistan 6 a Arewacin Waziristan

An yi musayar wuta tsakanin jami'an tsaron Taliban da sojojin Pakistan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul Bait (A.S) -ABNA- ya habarta cewa, A cikin wata sanarwa da rundunar sojin Pakistan ta fitar ta bayyana cewa, an kashe sojoji akalla 6 a yankunan kabilun da ke kusa da kan iyaka da kasar Afganistan, sakamakon rikicin da ya barke tsakanin sojojin kasar da mayakan kungiyar Taliban ta Tehreek Pakistan (TTP).