Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

30 Afirilu 2023

14:30:29
1361587

Shekaru Dari Da Rushe Kaburburan A'Immah As Dake Makabartar Baki'ah

Rahoto Cikin Hotuna Na / Zanga-Zangar Adawa Da Rushe Makabartar Baqi Da Wahabiyawa Suka Yi A Birnin Khulnai Bangladesh

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, a daidai lokacin da ake cika shekaru 100 da rusa kaburburan limaman Baqi, da dama daga cikin mabiya Shi'a na Bangladesh sun gudanar da zanga-zanga a birnin Khulna, inda suka bukaci a gaggauta sake gina Kaburburan da suka rusa a Baqi'ah.