Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

4 Afirilu 2023

12:00:20
1356079

Labarai Cikin Hotuna/ Falasdinawa suna buda baki a Baitalami

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Bait (AS) - ABNA - ya nakalto maku cewa, al'ummar Palastinawa masu azumi a birnin Beit Lahia kamar sauran musulmin duniya suna gudanar da buda baki a tare. Beit Lahia wani gari ne da ke karkashin ikon gwamnatin Falasdinu, wanda ke arewacin zirin Gaza.