Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

16 Maris 2023

20:03:56
1352662

Gagarumar Muzaharar Nisfu Sha'aban da Kunyata El Rufa'i a garin Zaria A yau Alhamis 16/3/2023

A yau Alhamis 16/3/2023, Yan Uwa Matasan Rijalu Sidi Zakzaky squad suka fito kwansu da kwarkwata domin Karyata Gwamnan Kaduna akan karyar dayayi nacewa yakawo karshen Shi'a a Jahar Kaduna.

*Gagarumar Muzaharar Nisfu Sha'aban da  Kunyata El Rufa'i a garin Zaria

A yau Alhamis  16/3/2023, Yan Uwa Matasan Rijalu Sidi Zakzaky squad   suka fito kwansu da kwarkwata domin Karyata Gwamnan Kaduna akan karyar dayayi nacewa yakawo karshen Shi'a a Jahar Kaduna.

Masu Muzaharar sun tabbatarwa da Duniya cewa El Rufa'i karya yakeyi domin kuwa duk haukar da sukayi dashi da iyayen gidansa besa shi'a takareba haryanzun akwai yan Shi'a, kuma bazasu taba iya kawo karshen shi'a ba, kamar yanda masu mulkin baya basu iya kawo karshe taba haka shima zaiyi yagama.

Alhamdulillah ayi lafiya antashi lafiya.

*Rijalu Sidi Zakzaky Squad*