Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

16 Maris 2023

19:56:25
1352661

GWAMNAR KADUNA NASIRU EL RUFAI DA TAWAGAR SHI SUN AFKAMA YAN UWA MASU MUZAHARA A KADUNA

GWAMNAR KADUNA NASIRU EL RUFAI DA TAWAGAR SHI SUN AFKAMA YAN UWA MASU MUZAHARA A SAKI PASSPORT DIN SHEIKH ZAKZAKY A KADUNA

GWAMNAR KADUNA NASIRU EL RUFAI DA TAWAGAR SHI SUN AFKAMA YAN UWA MASU MUZAHARA A SAKI PASSPORT DIN SHEIKH ZAKZAKY A KADUNA


Da misalin karfe 3:00pm Ne Yammacin Yau Alhamis 16/3/2023 Yan uwa Almajiran Sheikh Zakzaky (H) Na Kaduna suka fito Muzahara kira ga Gwamnatin Najerai ta sakar ma Sheikh Zakzaky Passport dinshi domin yaje Neman Lafiya. Muzaharan Wanda aka fara daga Gwamna Road dake kan Bye Pass kaduna Muzahara na tafiya cikin Tsari yan uwa maza Da mata suna tafiya cikin Tsari sai ga Gwamnar Jahar Kaduna Tare da rskiyan Jami'an Tsaro a cikin mota zuwanshi ke da wiya suka sauka suka fara harbin yan uwa masu Muzahara a saki passport din Sheikh Zakzaky izuwa yanzu sun Raunata mutane da dama zuwa yanzu akwai Tabbacin Mutum daya wanda yayi Shahada. 

Cikaken Rahoto na tafe insha Allah. 

KADUNA PRESS 

16/3/2023