Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

11 Faburairu 2023

11:14:45
1345431

Rahoto Cikin Hotuna Na / Bikin Zagayowar Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci Tare Da Halartar Jakadun Kasashen Waje Mazauna Iran

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - Abna ya habarta cewa, an gudanar da bikin zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci da kuma taya jakadun shugaban kasar Iran murna a zauren taron tare da halartar jakadu da jami'ai na ofishin jakadancin kasashen waje da ke zaune a Iran.