Madogara : ابنا
Alhamis
29 Satumba 2022
17:34:26
1309028
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti - ABNA - ya habarta cewa, tattakin Arbaeen shi ne yawo mafi girma a duk shekara a duniya, inda miliyoyin 'yan Shi'a daga sassa daban-daban na duniya ke tafiya Karbala domin gudanar da Ziyarar Arbaeen da taruwa a rana ta 40 na shahadar Imam Hussain (AS). Hoto: Sajjad Zahiri