Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

20 Satumba 2022

17:33:16
1306773

Rahoto Cikin Hotuna / Na Halartar Makokin Husaini A Masallacin Kufa

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Bait (AS) ABNA ya kawo maku Rahotan yanayin yarda masallacin Kufa ya kasance wanda yana daya daga cikin manya-manyan masallatan musulmi a duniya, kuma yana dauke da kaburburan malamai da dattawan shi'a guda uku, kamar su Muslim bin Aqeel, Mukhtar Thaqafi da Hani bin Urwa, Masallacin ya zamo shi ne masaukin baki ga Maziyarta Arbaeen Husaini da suka fito daga sassan duniya. Hoto: Hadi Cheharghani