Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

12 Satumba 2022

18:05:53
1305294

Tafiyar Mutanen Birnin Abdul Khan Domin Tarbar Maziyartan Arbaeen Na Imam Husaini As

Rahoto Cikin Hotuna / Tafiyar Mutanen Birnin Abdul Khan Domin Tarbar Maziyartan Arbaeen Na Imam Husaini As

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa,a daidai cikin ranekun watan Safar na shekara ta 1444, al'ummar birnin Alwan Abdul Khan da ke tsakiyar birnin Karkheh mai tazarar kilomita 70 daga kan iyakar Chezabeh, sun yi himma wajen hidimtawa maziyartan Arbaeen da liyafa a gidajensu da kuma gudanar da jerin gwano iri-iri, don hidimtawa masu ziyara Imam Husain As, A cikin wadannan jerin gwanon. Hoto: Sajjad Zahiri