Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

5 Satumba 2022

17:25:19
1303776

Rahoton Cikin Hotuna Na /Kwamitin "Majalisun Gida Da Masu Tabligi" Na Yankin Turai da Amurka

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa,, a yayin zaman taro karo na bakwai na babban taron majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya, an gudanar da taron kwamitin kananan hukumomi da masu wa'azi na yankin Turai da Amurka a zauren taro dake birnin Tehran na kasar Iran.

Hoto: Hamid Abedi