Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

24 Mayu 2022

19:50:12
1260597

Rahoto Cikin Hotuna / Na Muzaharar Goyon Bayan Sheikh Zakzaki A Kaduna Nigeria

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, wasu gungun mabiya mazhabar Shi’a a Najeriya sun gudanar da zanga-zanga a Kaduna domin nuna rashin amincewarsu da yadda gwamnatin Najeriya ta yi wa fasfo din Sheikh Zakzaki zagon kasa. Idan dai ba a manta ba, duk da Kotun Koli ta Kaduna a ranar 28 ga Yuli, 2021, ta saki Sheikh Zakzaki da matarsa, amma har yanzu wadannan hukumomi sun ki mayar da fasfo dinsu.