Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

22 Mayu 2022

18:36:20
1259855

Rahoto Cikin Hotuna / Na Zanga-Zangar Falasdinawa A Kasar Ireland Domin Tunawa Da Ranar Nukbah

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, gungun musulmi da magoya bayan al'ummar Palastinu sun gudanar da zanga-zanga a birnin Mays na kasar Ireland, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan cika shekaru 74 da wahalhalu kan mamayar kasar da kuma laifukan da ake yahudawa suke aikatawa Sun kuma yi Allah wadai da laifin da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka aikata a kisan gillar da su ka yi wa yar jaridar Al Jazeera Shirin Abu Aqla.