Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

18 Mayu 2022

19:43:38
1258772

Rahoto Cikin Hotuna / Na Sabbin Hotunan Ginin Sabon Hubbaren Sayyida Zainab (A.S)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, sabon hubbaren Sayyida Zainab As, wanda yankin haramin Sayyid Abbas (AS) ya dauka nauyin ginawa a Karbala, kuma za a kammala shi a shekara mai zuwa sannan kuma a kai shi zuwa Damascus.