Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:20:48
1255818

Rahoto Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Birnin Ohio

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da sallar idi Karama tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlul Baiti (AS) a cibiyar musulunci ta Imam Montazer (AS) da ke birnin jihar Ohio dake kudu maso yammacin kasar Amurka.