Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

5 Mayu 2022

21:10:23
1254896

Rahoto Cikin Hotuna / Na Muzaharar Ranar Kudus Ta Duniya A Bagadaza

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taro da tattaki na ranar Qudus ta duniya a birnin Bagadaza fadar mulkin kasar Iraki