Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

27 Afirilu 2022

18:58:26
1252416

Labarai Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Uku Na Dararen Ghadr A Babban Masallacin Shi'a Na Mohammadpour Dhaka

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar taron raya daren Ghadr karo na uku a babban masallacin juma'a na Mohammadpour Dhaka Bangaladash.