Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

27 Afirilu 2022

18:53:19
1252412

Labarai Cikin Hotuna / Na Zaman Makokin Amiral-Mu'uminin (AS) Da Raya Laylatul Kadr A Canberra

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) da kuma raya daren Lailatul Ghadr a cibiyar musulunci ta kasar Imam Hassan (AS) Canberra Australia.