Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:56:25
1251347

Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Biyu Na Dararen Ghadr A Birnin Dearborn, Michigan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi'a da musulmi na Amurka, an gudanar da bikin taron raya dare Na biyu na daga dararen Ghadr a cibiyar musulunci ta Amurka da ke Dearborn a jihar Michigan.