Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

18:50:31
1250947

Labarai Cikin Hotuna / Na Zaman Makokin Shahadar Imam Ali (AS) A Birnin Kholna

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) tare da halartar gungu na masoya ma'asumi (AS). a gaban farfajiyar Qasr Al-Husseini a Khulna, Bangladesh.