Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

21 Afirilu 2022

00:34:11
1250075

Labarai Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS) A Husainiyar Mir Yaghoub Dhaka

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS) tare da halartar gungu na mabiya masoya ma'asumai As a Husainiyar Mir Yaqub da ke Dhaka, babban birnin Bangladesh.