Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

21 Afirilu 2022

00:32:34
1250073

Labarai Cikin Hotuna / Na Bikin Taklifi Na 'Ya'yan Shahidai Da Suka Kare Harami A Masallacin Jamkaran.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da bikin Taklifi na ‘ya’yan shahidan da suka kare harami na tawagar Fadimiyyun a daren ranar 17 ga watan Ramadan tare da halartar masu kula da masallaci da haramin Jamkaran an gudanar da tarom ne a farfajiyar Gol Narge a wannan wuri mai tsarki a birnin Qum.