Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:12:39
1249298

Labarai Cikin Hotuna / Na Kai Harin Yahudawan Sahyoniya Yan Sheare Wuri Zauna Masallacin Al-Aqsa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, ‘yan yahudawan sahyuniya tare da rakiyar jami’an ‘yan sandan haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a masallacin Al-Aqsa. Galibin mutanen da suka kai hari Masallacin Al-Aqsa kungiyoyin Yahudawa ne masu tsatsauran ra'ayi. Jami'an 'yan sandan yahudawan sahyoniya sun yi arangama da su domin tarwatsa Palasdinawa tare da kame wasu Palasdinawan.