Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

15 Afirilu 2022

14:12:42
1248307

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Bude Baki A Sassa Daban-Daban Na Birnin Karbala

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, jerin gwanon tawagogin Imam Husaini As a cikin watan Ramadan na gudanar da buda baki a kullum a sassa daban-daban na birnin Karbala domin tarbar masu azumi.