Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

13 Afirilu 2022

22:00:50
1247763

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yanayin Haramin Imamain Kazemain (AS) A Cikin Watan Ramadan Mai Alfarma

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, haramin Imamain Kazemain (AS) da ke birnin Kazemin na karbar bakuncin dubban maziyarta daga garuruwa daban-daban na kasar Iraki da ma na duniya a kowace rana a cikin wannan wata mai alfarma. Ramadan.