Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

10 Afirilu 2022

20:49:16
1246851

Rahoto Cikin Hotuna / Na Hidimar Masu Saukar Baki Na Haramin Imam Ali(AS) A Watan Ramadan Mai Girma

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, masu saukar bako da hidima a haramin Imam Ali (AS) a cikin watan Ramadan mai alfarma suna raba dubunnan abinci a lokutan buda baki da sahar ga maziyarta da makwafta masu azumin wannan harami.