Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

6 Afirilu 2022

20:08:28
1245545

Labarai Cikin Hotuna / Tawagar "Waye Hussein?" Taimakawa Mabukata Da Ke Tsibirin Mauritius

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, 'yan kungiyar "Wane ne Husaini?" A tsibirin Mauritius, sun taimaka wa iyalai 20 da suka rasa aikin yi saboda rashin lafiya.