Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

5 Afirilu 2022

13:00:02
1244982

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron Saukar Karatun Alkur'ani A Masallacin Sahlah

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, ana cigaba da gudanar da karatun saukar Alkur’ani a kowane dare a cikin watan Ramadan a cikin masallacin Sahlah, daya daga cikin masallatan mabiya mazhabar Shi’a a birnin Kufa.