Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

31 Maris 2022

17:41:05
1243517

Rahoto Cikin Hotuna / Na Cincurindon Magoya Bayan Falasdinawa A Birnin Belfast Na Kasar Ireland

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, wasu gungun magoya bayan Falasdinawa sun taru a wajen birnin Belfast na kasar Ireland inda suka daga tutar Falasdinu a daya daga cikin tsaunukan da ke kallon birnin Belfast.