Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

15 Maris 2022

20:21:40
1239639

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Murna Da Ranar Haihuwar Sayyidina Abbas (AS) A Birnin Zamfara

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da maulidin Sayyid Abbas (AS) a jihar Zamfara da ke Najeriya.