Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

14:58:20
1238863

Labarai Cikin Hotuna / Na Bukukuwann Sha'aban A Melbourne

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Husaini (AS) da Sayyid Abbas da Imam Sajjad (a.s). a Cibiyar Asr ta Melbourne, Ostiraliya.