Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

14:57:36
1238861

Rahoto Cikin Hotuna / An Gudanar Da Maulidin Imam Husaini (AS) A Husainiyar Haj Abdullah Turk Da Ke Manama Kasar Bahrain

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da maulidin Imam Husaini (AS) a birnin Manama a Husainiyar Haj Abdullah Turk Turk.