Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

14:55:54
1238858

Labarai Cikin Hotuna / Na Bikin Buukukuwan Sha'abaniyyah A Masallacin Imam Jafar Sadiq (AS) Da Ke Istanbul

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan sha'abaniyyah a masallacin Imam Ja'afar Sadiq (AS) da ke birnin Istanbul tare da halartar gungun maboya mazhabar shi'a na Turkiyya.