Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

13 Maris 2022

14:55:07
1238857

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yanayin Da Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS) A Ranar Haihuwar Imam Sajjad (AS).

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, masoyan Imam Sajjad (AS) Ranar haihuwarsa sun ziyarci hubbaren Karimatu Ahlul-baiti (AS) Sayyidah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta.