Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

1 Maris 2022

20:26:59
1234861

Rahoto Cikin Hotuna / Na Zaman Makokin Shahadar Imami na bakwai A Cibiyar Imam Baqir (AS) Da Ke Turku A Kasar Finland

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Musa Kazem a cibiyar Imam Bakir (AS) da ke birnin Turku tare da halartar gungun 'yan shi'a. Birnin Turku yana kudu maso yammacin gabar tekun Finland.