Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

25 Faburairu 2022

20:17:44
1233423

Labarai Cikin Hotuna / Na Zanga-zangar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Birnin Berlin Na Kasar Jamus

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da wani gangamin nuna goyon baya ga iyalan Palastinawa da suke fuskantar manufofin wariyar launin fata na gwamnatin sahyoniyawan a unguwar Sheikh Jarrah a birnin Berlin na kasar Jamus. Mahalarta muzaharar sun yi tir da laifukan da gwamnatin sahyoniyawan ta ke aikatawa ga Falasdinawan.