Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

20 Faburairu 2022

17:14:00
1231655

Labarai Cikin Hotuna / An Gudanar Da Zaman Makokin Wafatin Sayyidah Zainab (AS) A Masallacin Zainabiye Dake Istanbul

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mabiya tafarkin Ahlul Baiti (AS), an gudanar da zaman makoki na tunawa da wafatin Sayyida Zainab AS) a Masallacin Zeinabia dake Istanbul.