Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Faburairu 2022

14:10:02
1230602

Rahoto Cikin Hotuna / Na Maulidin Imamin Shi'a Na ftarko A Cibiyar Al'adu Ta Zahra Dake Birnin Nuremberg Kasar Jamus

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Amirul Muminin Sayyidy Ali (AS) a cibiyar al'adun gargajiya ta Zahra (AS) da ke birnin Nuremberg na kasar Jamus, tare da halartar manyan baki Mabiya Mazhabar Shi'a na mabiya Ahlul Baiti (AS).