Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

17 Faburairu 2022

14:08:53
1230601

Labarai Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Ali(as) A "Cibiyar Karbala" Dake Birnin Orebro a Kasar Sweden.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi’a da masoya tafarkin Imam Ali (AS), an gudanar da bukukuwan maulidin Imamin shi’a na farko a cikin “cibiyar Karbala" da ke birnin Orebro na kasar Sweden.