Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

23 Janairu 2022

14:11:08
1221716

Labarai Cikin Hotuna / An Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Palasdinu A Birnin London

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, kungiyar Falasdinawa a birnin Landan na kasar Britaniya ta yi Allah wadai da laifukan da gwamnatin sahyoniyawa cikin lefukan nasu akwai korar iyalan Palasdinawa daga gidajensu. inda Kungiyar ta gudanar da wani taro na kinjin wwannanFalasdinawalamari an gudanar da gangamin ne a gaban ofishin jakadancin Isra'ila da ke birnin Landan.