Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

24 Disamba 2021

19:02:19
1211950

Labarai Cikin Hotuna /NaTaron Zaman Makoki Na Ranekun Fatimiyya A Cibiyar Musulunci Ta Imam Ali (AS) Daa Ke Vienna

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, an gudanar da zaman makoki na ranekun Fatimiyya na tsawon dare uku a cibiyar musulunci ta Imam Ali (AS) da ke Vienna babban birnin kasar Ostiriya, tare da halartar mabiya mazhabar shi'a. Wanda yayi Jawabin wannan Taro shi ne Hujjatul Islam Wal Muslimiin "Montazeri" da Hajj "Hassan Maliki Nejad" ya yi wakokin nuna jimami a wajen taron.